Thursday, January 11, 2024

Tsakanin ku da Allah ku faɗi gaskiya nida mamata Hajjiya wa yafi kyau—Maryam Labarina












Tsakanin ku da Allah ku faɗi gaskiya nida mamata Hajjiya wa yafi kyau—Maryam Labarina

Cikin wani saƙo data wallafa a shafinta na Facebook da safiyar nan fitaccen jarumar Kannywood kuma tauraruwa a shirin Labarina Fatima Husaini wacce ake kira da suna Maryam Labarina ta tambayi mabiyanta cewa tsakanin ita da Mahaifiyar ta wa yafi kyau saboda taga wasu na cewa mamarta ta fita kyau

Ku a ganinku wa yafi kyau tsakanin ita da mamar ta Hajjiya?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home