Thursday, January 11, 2024

Babban Bankin Najeriya CBN zai daina buga takardun kuɗin ₦5 ₦10 ₦20 nan da sabuwar shekara

Babban Bankin Najeriya CBN zai daina buga takardun kuɗin ₦5 ₦10 ₦20 nan da sabuwar shekara

Wata sanarwa da bankin ya fitar tace cigaba da buga takardun kuɗin bai da wani amfani ga tattalin arzikin ƙasar saboda ko ruwan sha kuɗin ₦5/₦10/₦20 basa iya siya a halin yanzu

Kunji fa menene ra'ayoyinku kuna ganin ya dace a daina buga takardun kuɗin nan?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home