Sunday, January 7, 2024

Idan yanzu na samu mijin aure zan daina sana’ar Film in raya Sunnar MANZON ALLAH SAW—Maryam











Idan yanzu na samu mijin aure zan daina sana’ar Film in raya Sunnar MANZON ALLAH SAW—Maryam


Wata sabuwa jarumar fina-finan Kannywood Fatima Hussain wacce aka fi sani da suna Maryam a cikin shirin Labarina tace idan yanzu ta samu mijin aure zata jingine harakar Film kamar yadda ta bayyana a shafinta na Facebook



Tauraruwar shirin Labarina Fatima Husain wacce ake kira da suna Maryam a cikin shirin Labarina tace idan yanzu ta samu mijin aure zata watsar da sana'ar Film ta raya sunnan MANZON ALLAH SAW

Shin zaka iya auren macce ƴar Film saboda kaga tana nuna ɗabi'u masu kyau a cikin shirin Film ɗin?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home