Thursday, January 4, 2024

An cafke matashin daya shiga gidan wannan matar yayi mata dukan kawo wuƙa












An cafke matashin daya shiga gidan wannan matar yayi mata dukan kawo wuƙa


ALLAH YA TONA ASIRIN SU
Godiya jami’an tsaro na ciki nada sirri Dana sakai
Aranar 27/12/2023 ne na sanar da al,umma cewa wasu daba,asan ko suwaye ba suka dirka gidan kanwata suka yimata dukan kawo wuqa da Tunanin ta mutu
Ayau 4/1/2024


Cikin addu’oin da kukayi da bakunanku masu albarka ansamu nasarar kama ma su laifin kuma sun amsa da bakin su.


Godiya ta musamman ga jami’an sakai da jami’an jahar katsina dakuma hadin kan mutanen anguwa

Bisa jajircewar ku shakka babu yan banga sun taka rawar gani akan shawo kan al,amarin kuma sunyi nasara

Da wannan nake kira da hukuma da tadauki matakin da ya dace domin mu al,umma bazamu lamunta ba
Ina godiya da addu’oin ku
Kuma mara Lafiya ta fara samun sauki kamar yadda kuke gani


0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home