Wednesday, December 20, 2023

Yadda miji zai magance yin bacci da zarar ya sadu da matarsa sau ɗaya alhali ita bata gaji ba











Bincike ya nuna cewa kashi 85% na mace-macen auren da ake samu suna faru ne sanadiyyar rashin biyan buƙata a yayi saduwa a ɓangaren maza da matan baki ɗaya, saboda mafi akasarin maza da zarar sun sadu da matansu sau ɗaya sunyi inzali sai gabansu ya kwanta daga nan sai kasala ta lulluɓe su sai bacci ba tare da sun biyawa matansu buƙata sun gamsar dasu ba don wata maccen mafi ƙaranci sai namiji ya sadu da ita sau 5 sannan buƙatar ta ke biya

Amma sai kaga namiji da zarar yayi sau ɗaya sai bacci ya ɗauke shi ita kuma matarsa ta dunga kallonsa tana ɓata rai daga nan sai ta soma jin haushin sa sai rashin biyayya ya biyo baya shi kuma ya kasa jurewa ya saketa waɗannan sune manyan dalilan dake sabbaba mutuwar aure saboda haka ga wasu dubaru da likitoci suka bayar don kaucewa jin kasala ko bacci a lokacin saduwa da iyali

Matuƙar kuka jaraba waɗannan hanyoyin zaku iya saduwa da matanku sau goma ba tare da sha'awarku ta ɗauke ko gabanku ya kwanta ba balle bacci ko gajiya saboda haka a jaraba waɗannan hanyoyin Allah yasa mu dace waɗanda basu da aure Allah ya basu damar yi

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home