Tuesday, December 19, 2023

Abubuwa ukku Dake sa mata yin karyar rashin lafiya don sun hana mazajen yin jima'i dasu











Abubuwa ukku Dake sa mata yin karyar rashin lafiya don sun hana mazajen yin jima'i dasu 


Daga cikin abubuwan dake sabbaba mutuwar aure a wannan zamanin harda yawan jin zafin juna da yawan faɗa da riki a tsakanin ma'aurata, kuma wannan na faruwa ne sakamakon rashin biyan buƙata a lokacin saduwa, wasu lokutan idan miji ya nemi saduwa da matarsa ba zata hana shi ba amma kuma sai tayi masa ƙaryar rashin lafiya don ya ƙyaleta

Daga ƙarshe sakamakon bincike ya gano dalilai ukku dake sa mata yiwa mazajensu hakan

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home