Wednesday, December 20, 2023

Innanillahi 😭 wainna ilaihiraju'un_Allah yayiwa Dan uwan Momee Gombe Rasuwa.













innanillahi wainna ilahirrajiun kulli nafsin zaiikatul mout Ayu laraba Allah yayiwa Dan uwan Momee Gombe Rasuwa.


muna Mika sakon gaisuwa da taaziyya da Yan uwansa gaba daya.

Sannan muna adduar Allah Ka jikansa da gafara kasanya Aljannah ta zamo makomarsa

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home