Friday, December 22, 2023

Na dawo daga rakiyar raina samari yanzu idan na samu mai iya ciyar dani aurensa kawai zan yi—Fatima











Na dawo daga rakiyar raina samari yanzu idan na samu mai iya ciyar dani aurensa kawai zan yi—Fatima


Tofa wata zuƙeƙiyar budurwa mai suna Fateema tace ta sauke burin dake kanta daga yanzu ba zata ƙara raina samari ba duk wanda ta samu in dai yana da rufin asirin da zai iya ciyar da ita zata aure shi,

A ganinku menene dalilin da yasa ƴan mata suka fara rage buri a wannan lokaci, wanda a baya sai kaga suna cewa dole sai mai kuɗi shin rashin mazaje ne ko kuma tsananin son aure?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home