Thursday, December 14, 2023

Jaruma Fatima Hussaini ta Cikin Shiri me dogon Zango Na Ladidi Zata Amarce

 







Fitacciyar Jarumar Kannywood Fatima Hussaini ta Cikin Shiri me dogon Zango na ladidi zata Amarce tare da Angonta Sanusi dan Yaro.


Fitaccen Darakta a Masana’antar Kannywood Falalu a dorayi shine wanda ya wallafa hakan a Shafinsa na Instagram, sai dai ba’a komai illa kawai an rubutu “Sanusi Yaro & Fatima Hussaini” Hakazalika itama Jarumar bata wallafa komai ba a Shafin nata.


Sai dai Majiya mai karfi ta tabbatar da Jarumar na shirye shiryen Auren ne


0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home