Monday, December 25, 2023

Dalilin da yasa mata masu ƙiba basu cika yin fushi ba












Idan kana son rayuwarka tayi tsawo to ka auri macce mai ƙiba

Wani bincike ya gano cewa mazan dake auren mata sirara rayuwarsu bata cika yin tsawo ba saboda yawan damuwa da tashin hankali saboda ita macce ƴar siririya marar ƙiba idan ta ɓata maka rai kuma kayi fushi ita ma sai ta ɗaure fuska tayi fushi da kai can ka ƙarata


Amma ita macce mai ƙiba idan ranka ya ɓaci zata dunga tarairayarka tana rarrashinka tana baka haƙuri koda kuwa ba itace ta ɓata maka ran ba don kashi 85 na mata masu ƙiba basa yin fushi ko wane lokaci a cikin farin ciki suke

Kun gamsu da sakamakon wannan bincike?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home