Sunday, December 24, 2023

Bayan kisan gilla da aka masa a Kano..😭 Mahaifin ya shaida mana cewar "an yi wa Ι—ana kisan gilla ne ba rashin lafiyar da ta same shi kwanakin baya bane sanadin"πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡











Bayan kisan gilla da aka masa a Kano..😭 Mahaifin ya shaida mana cewar β€œan yi wa Ι—ana kisan gilla ne ba rashin lafiyar da ta same shi kwanakin baya bane sanadin

β€œda farko sun yaudare ni da cewar ciwon sa ya tashi kuma Allah ya yi wa Nafiu rasuwa, sai suka tambaye ni yaushe za mu masa Sallah Jana’iza sai nace musa karfe 10”

Bayan na isa Kano har karfe 7 na safe ban fahimci a kwai wani abu ba sai da muka sake kallon gawa sai muka ga jini na ta zuba..!

β€œAnan na bukaci a buΙ—e gawar sa mu gani, ina budewa sai naga kota ina a wuyan sa an caccaka masa wuka.. 😒

Shine muka tafi wajen yan sanda suka zo suka dauki Hotuna da jawabai kuma sun kama wadanda ake zargi da hannu a kisan.

Za’a masa Sallah a gidan Sheik Dahiru Usman Bauchi.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home