Tuesday, December 19, 2023

Kotun koli_ Rarara yabukaci Jama’ar Kano dasu zauna lafiya bayan yanke hukunci……







Kotun koli_ Rarara yabukaci Jama’ar Kano dasu zauna lafiya bayan yanke hukunci……


 Dauda Kahutu Rarara ya yi kira ga mutanen Kano su zauna lafiya gabanin hukuncin kotun ƙoli.


Fitaccen mawakin na APC ya ce zaman lafiya a tsakanin al’umma yana da matuƙar muhimmanci.


Rarara ya yi wannan magana ne tare da wasu fitattun jaruman Kannywood maza da mata.

Ina kira ga dukkan Al'ummar Kano da suji Tsoran Allah su zauna lafiya bayan kotun koli Ta fadi sakamako _ RARARA.....


Shin ko wanne sako kuke dashi zuwaga Rarara???

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home