Sunday, December 17, 2023

Allah kenan mai yadda yaso a inda yaso a lokacin daya so ko ana so ko ba'a so,labarin yaron nan ya bawa duniya mamaki

Iyayan yaron sun bayyanawa duniya cewa tun bayan lokacin da Mahaifiyar shi ta haife bayan wasu kwanaki aka fara fuskantar cewa yana da matsala bayan sunga cikin yaron yana kumbura sosai kuma a tarihin garin ba'a taba samun yaro irin wannan ba.


Mahaifiyar yaron ta shaida cewa mutane da dama a garin suna yiwa yaron kallon 'Dan Ruwa' ko kuma wanda yake tattare da wata halitta ta daban daba'a fiya samun irin ta ba.



Kamar yadda kowa ya sani cewa a dukkanin fadin duniya ana samun irin wadannan yara wadanda sukan zama abababan mamaki wanda ba'a fiya samun irin su ba.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home