Sunday, September 3, 2023

Mutuwar Kamal Aboki Innalilahi Dalilin Mutuwar Sa Hatsarin Mota Yayi Daga Barno Zúwa Kano...











Mutuwar Kamal Aboki Innalilahi Dalilin Mutuwar Sa Hatsarin Mota Yayi Daga Barno Zúwa Kan

INNALILLAHI WA INNA ILAHI RAJI’UN.

Allah Ya Yìwa Jarumín Barkwancín Nàn Kamal Aboki Rasuwa Sakamakon Hatsarin Móta A Hanyar Dawowar Sú Daga Bornó Zúwa Jìhar Kanó.

Allah Ya Jiƙansa, Ya Gàfarta Masà. Amìn

A yanzu haka wannan Labarin Yayi Matukar Girgiza Duniya kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa SUNA magana Akan cewa allah ya jikanshi da rahama ameen.

Kuci Gaba da Bibiyar wannan shafin namu al’barka


KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home