Friday, September 1, 2023

TAMBAYA: Me shari’ah ya ce game da aikin mace mai aure da yin mua’mula da maza a wurin aiki? ...







TAMBAYA: Me shari’ah ya ce game da aikin mace mai aure da yin mua'mula da maza a wurin aiki? Tare da Imam Bello Mai-Iyali

------------------


Mata su sanya suturar kamala, su kare mutuncinsu, su kuma maza su runtse idanunsu, kuma su karrama matan. A kaucewa kadaita tsakan

namiji da mace, abi ka’idojin aiki, kuma ayi aikin batare da kwarkwasa ba, ko rangwada, da sauran kissa irin ta mata. Ayi komai kai tsay

kawai. A kame daga hira da tsawon zama tare da sakin fuska mara kangado


Cikakken bayani a 




👇.ein- a 👇


 

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home