Thursday, September 14, 2023

Mustapha Nabaraska yayiwa hukumar tace fina finai martani Mai zafi kan dakatar da komai a harka fim...











Gwamnatin Kano Na Iya Fita Daga Raina Idan Aka Cigaba Da Abinda Ake Yi Wa ‘Yan Fim Game Da Rijista Cewar Nabraska

Mustapha Nabaraska ya bayyana hakane wata fira da freedom Radio kano ya zanta daji domin jin ta bakinsa wanda a shekarar jiya ne shugaban hukumar tace fina finai abba elmustapha yace sun tsayar duk wata harka ta tsaya chak har sai nan da sati biyu idan an kamala sabunta lasisi ko kuma yin rigista.

Jarumin ya kuma bayyana cewa su kansu suna maraba da nuna goyon baya idan za a yi gyara, babu wanda ba ya son gyara, amma ana duba mafitar al’umma ne.


Jarumin ya ce “Allah Ya sani muna son gwamnatin nan amma a sanadiyyar wannan abin ni a matsayina na ɗan Kannywood gwamnatin nan tana iya fita daga raina sanadiyyar abinda za a yi wa ƴan uwana tunda na san ba su da shi, wadanda suke da shi ƙalilan ne.

kadan daga cikin maganganu Mutsapha Nabraska ku biyomu ku sha labari

Ameen
 

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home