Tuesday, September 12, 2023

Lokacin da Aka Yi Alkawari Ya Wuce, Matatar Dangote Ba Ta Fara Aiki Ba a Najeriya .....

Lokacin da Aka Yi Alkawari Ya Wuce, Matatar Dangote Ba Ta Fara Aiki Ba a Najeriya

Tun tuni aka ce Najeriya za ta daina dogara da wasu kasashe wajen samun man fetur, dizil da sauransu.

Har yau kamfanin NNPC ne yake shigo da mai daga ketare, matatar Dangote ba ta fara aiki ba tukuna.

Kafin Muhammadu Buhari ya bar ofis aka bude katuwar matatar, aka ce zuwa Agusta an fara tace mai.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home