Monday, September 11, 2023

An Kona Wani Dan Kungiyar Asiri Bisa Zargin Satar Jarirai A…











Wasu Fusatattun Matasa Sun Kone Wani Dan Kungiyar Aisri Bayan Ankamashi Da Satar Jarirai A Karamar Hukumar Lapai Dake Jahar Neja Sun Kashe Wani Mutum Da Ake Zargin Dan Ƙungiyar Asiri Ne Me Suna Sani, Bayan Da Aka Kama Shi Da Yara Mata Guda Biyu Da Ake Zargin Sace Su Yayi Ranar Juma’a.



Wani Mazaunin Garin Me Suna Abdullahi Yahaya Ya Shedawa Jaridar Daily Trust Cewa An Kama Wanda Ake Zargin Da Misalin Karfe 1:00 Na Safiya Kuma Nan Take Aka Koneshi Kurmus. Yayin Da Yake Tabbatar Da Faruwar Al’amarin, Jami’in Hulda Da Jama’a Na Rundunar ‘Yansandan Jahar Neja, Wasiu Abiodun, Yace “An Kone Wanda Ake Zargin Kafin Rundunar ‘Yansandan Tazoi Wurin.



Yansanda Sunyi Kokarin Kashe Wutar Dan Ceton Shi, Amma Abin Takaici, Ya Gama Konewa Kurmus, Yayin Da Aka Kai Gawar Zuwa Babban Asibiti Lapai,” inji shi.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home