Monday, September 4, 2023

Abin Mamaki; Da Idona Naga Sarauniyar England Elizabeth A Aljanna Kuma Tafi Wasu Musulman..











Abin Mamaki; Da Idona Naga Sarauniyar England Elizabeth A Aljanna Kuma Tafi Wasu Musulman.

Da Idona Nayi Mafarki Sarauniyar England Queen Elizabeth tana aljanna babbar magana yanzu Yanzu Wani Matashi yayi mafarki Sarauniyar England tana aljanna.

A yanzu haka Wani Matashi ya fito yayi Wani video Kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon ka kalla domin zakaga yadda wannan matashin ya Fito Yayi Magana Akan yaga Sarauniyar England Queen Elizabeth a aljanna.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna Karyata wannan maganar kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan mutumin ya fito yayi Magana akai.


KALLI VIDEO 👇👇




Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan mutumin ya bayyana cewa yayi mafarki Sarauniyar England Queen Elizabeth a aljanna kuma wannan ba gaskiya bane.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home