Thursday, August 17, 2023

Ya zama Wajibi a kama Mutanen da suke taba Daraja da Mutuncin Kwankwaso – Mustapha Nabaraska












Jarumi Mustapha Nabaraska yayi wani jawabi a cikin faifan bidiyo inda yake cewa.

“Idan lokacin Tsohuwar gwamnati karkashin Isma’il afakallahu anyi kamun jarumai da mawaka masu kare mutunci da darajar Dr.engr Rabiu Musa Kwankwaso anka kamu ana kai su gidan yari

Kuma har yanzu akwai wandanda zasu ci gaba da taba daraja da muhibabbar Dr. Engr Rabiu Musa Kwankwaso wannan hukumar fa Akwaita, ba babu ta ba to muna kira ga hukuma ta da shigo domin gyara saboda mutane sun fara fusata akan taba Muhibbar taba Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da ake yi da yan kwankwasiyya da mutane zasu iya dauka mataki a hannun su.


In har hukumomi basu shigo sunka dauki mataki ba saboda a tsayar da wani husuma.

Mustapha Nabaraska ya kara da cewa ba mu na kallo Dr. Rabiu Musa Kwankwaso a siyasanci bane muna masa kallon uba mu kuma yayansa ne.

Saboda hukumar da garemu ta gaza dole a fito a dauki mataki ko ayi ɗa kwance uwa kwance.”


Mutane sunyi martani a karkashin wannan bidiyo da jarumin yayi wannan magananu kamar haka

@Real_ibrahim_ yala cewa yake : Jagaba Ya Karɓi ƙasa.

@Mr_akah cewa yake yi :. Dan Allah malam kadamemu da shirmen banza kafito ka nuna kwadayinka a fili kuma babu abin daza subaka a gwamnatinsu kai wanne irin rashin mutumcine bakayiwa ganduje ba amman wakataba jin yace azo akamaka karshema har s a yabaka rarara yafi karfinka har abada kaidai kaje kanemi na abincinka kawai.

@Sadi Ibrahim cewa yake: A matsayinka nawa kenan kanawa Abba Al- Mustapha hassada saboda yadaga darajarsa a haka daqiqi banza mahaukaci.

@aliyu umar yauri cewa yake : kaji Dan munafuka hassada zata kasheka rara yafi karfinka nagaba yayi gaba ahaka zaka kare.

Muhammadmustapha737 cewa yake : Wlh rarara yafi karfin mai gdanka ma ballantana kai , shikam bazai kulaka ba saboda kai ba sa,anshi bane.

@abdullahiabbasyusuf cewa yake : Hassada saita kasheka wlh, rarara yafi karfin tsula ma balanta Kai Karen farauta

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home