Wednesday, August 16, 2023

Daga yau matsalar ku tazo karshe idan kukai amfani da wannan sabon hadin maganar karfin Azzakarin ......











HANYOYIN GAMSAR DA JUNA

 

Hanya ta farko da za ku fara bi wajen gamsar da mijinku shi ne nuna masa shauki da zumudin son yin jima’i, kada ku nuna jin kunya domin nuna masa zumudi wajen saduwa zai ba shi damar shirya kansa da kuma yin zumudi shi ma, wanda idan haka ta faru kun taka wani mataki na gamsar da shi domin kin motsa masa sha’awarsa.


Murmushi, yin kalamai cikin tausasa murya, wani lokaci mai cike da sigar rada tana haifar da motsuwar sha’awar mazaje. Yin kalaman barkwanci, yin wasa ga miji da sauransu.

 

 

 

HANYA TA FARKO

 

A kullum ko lokaci-zuwa-lokaci ku rika amfani da sabbin hanyoyin yayin jima’i wajen gamsar da mijinku, kada a kullum ku rika amfani da salo daya yayin kwanciya hakan zai sa ku gunduri mijinku. Kada ku manta jima’i kamar cin abinci ne, mutum yakan so ya samu canjin abinci ko dandano, to haka batun jima’i yake, yana bukatar salo-salo don a samu dandano daban-daban. Amma sai ka ga wadansu matan sun kwanta kawai ba tare da yin wadansu dabarun da zai kara wa mijinsu karkashin son yin jima’i har ya samu gamsuwa ba.

 

HANYA TA BIYU



Me ya nuna ma hakan? Ko kuma ma na share mutum…. domin akwai shirme kila mutum ya haihu ya qara yiwa mace ciki amma wai yana batun karancin maniyyi… kana da karancin maniyyin zaka iyama mace ciki? Da munji haka munsan inda ka samo wannan tunanin…

~~~~~~~~~~~~●●●~~~~~~~~~~~

Sannan MATA babu wani abu wai shi Release a mace da kuke gani ana haska muku ko kuke karantawa a posts marasa tsafta wai mace ta kawo tana tsartuwa maniyyinta kamar zai ta6o saman ceiling daki…😊 Karyar banza ce.
Abunda ake nufi da Orgasm din mace shine gamsuwar ita akaran kanta ne aranta cikin kwakwalwarta zataji ta gamsu kuma intai irin wannan jikinta ne mneke saki kamar yadda namiji inyai inzali zaiji sha’awa ta qare masa….

Akwai wani abu daga cikin cuttukan jima’i da ake kira UROPHILIA wanda abokin jima’i ke sha’awa yin fitsari jikin daya yayin jima’i abunda kan samesu kenan ku rika zaton maniyyi mace ke fitarwa fitsari ne.. sai kuma irin Artificial lubricates da ake samusu ta syringe suma adanna ku zaci wai release suke.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home