Thursday, August 17, 2023

Zamu gamsar da mazajenmu batare da mun kosaba ba...











Abubuwan dake motsawa mata sha’awar su cikin sauku ba tareda Namji ya kusance su ba
Kamar yadda maza sha’awarsu takan motsuwa a lokacin da suka yi arba da jikin mace, haka suma mata sha’awansu ke motsuwa a yayin da suka ga wasu bangarori na halittan maza.

Kamar yadda kowani namiji yana da abubuwan da suke motsa masa sha’awarsa daga jikin mace, haka suma mata kowacce da abunda yake tayar mata sha’awarta daga jikin namiji.

Kamar yadda yake hadari ne mace ta rika bayyana surarta ga mazan da ba nata ba saboda gudun motsa masa sha’awarsa, haka yake da hadari ga mata idan zasu ga jikin namiji tsirara.

 

Bincike ya nuna maza da dama basuma fahimci akwai halittanr su dake motsawa matansu sha’awa tun kamin ma su tabasu barema su san yadda zasu yi amfani dasu, domin jawo hankalin matsansu a lokacin da aka bata mata rai ko ake son rarrashinta ko kuma motsa mata sha’awa, kamar yadda suma mata suke yin amfani da nasu halittun domin shawo kan mazajensu.



Munyi nazarin gano wasu muhimman wurare guda goma 10 a jikin maza da suke motsawa mata shawa’a.

Sai dai kamar yadda mukayi bayani a sama, abunda zai motsawa wata matar sha’awa wata bashi bane zai motsa mata ba.

Kowacce mace da irin abunda take son gani a jikin namiji dake bata sha’awa, sai dai cikin wadanan abubuwan da muka lissafa dole ne ka samu guda cikinsu da duk mace zata soshi.

(1) Tsafata- Wasu matan da zaran sunga
mijinsu tsaftsaf nan take sai sha’arsa ya
kamasu, suji suna son sumbatarsa daga nan kuma sai gado.

Tsafta na jiki ga magidanta maza yana da matukar alfanu ga zamantakewarsu na aure.

Mace tana bukatar ganin mijinta ako da yaushe a dan gayensa, babu kaushi ko kirci a kafansa da hannuwansa, yadda idan ya tabata zata ji laushin hannun sa da zai motsa mata sha’awa.

(2) Ado- Matan da yawa sun sha tube mazansu a koma gado bayan sun shirya tsaf sunyi kwalliya da adon fita kasuwa ko aiki komataruka.

Tana gama masa kallon sai taji sha’awarsa ya kamata babu abunda take bukata kuma illi shi, nan take zata warware masa wannan adon nasa domin kwantar da sha’awanta.

3: Gashi- Maza masu baiwan gashi a jiki suna saurin motsawa matansu sha’awa ba kamar maza marasa shi ba.

Gashin kirjin namiji shine abu mafi sha’awa a wajen mata fiye da duk wani gashin dake jikin namiji.

Da zaran mace tayi arba da kirjin da yake da gashi abunda kawai take so shine taji hannunta da yatsunta suna wasa dashi.


Gemu ko saje na jikin maza suma gasu ne dake motsawa mata sha’awa mussamman idan ana tsaftace su, sai dai nazari ya gano mata basu cika son maza masu gashin baki mai tsawo ba.

Mata suna son ganin namiji da gemu ko saje domin akasarin matan hakan na motsa musu sha’awa saboda zumudin da suke dashi wajen son wasa da su.

(4) Kamshi- Kamar yadda yake hadari ne wajen mace mai kamshi ta tinkari mazan da ba muharramanta ba haka shima namiji mai yawan amfani da turare mai kamshi yana saurin jawo hankali.

Wasu matan da zaran sun ji kamshi na fita daga jikin namiji babu abunda ransu keso illa ta jita a jikin wannan namijin tana shafashi, da wannan tunanin ne take saurin kamuwa irin na sha’awar jima’i.

Don haka maza su kasance cikin kamshi a duk lokaci yana da matukar amfani ga ma’aurata.

 

(5) Tautausar Murya- Bincike ya tabbatar da cewa a lokacin da namiji ya maida muryarsa kasa tamkar mai sha ko cin yaji yana magana da mace, nan take kwakwaluwarta ke fadawa cikin tunani na jima’i, daganan kuma sai sha’awanta ya motsa.

 

Tattausar Muryar da ake kira (bedroom voice) a turance murya ce da take tayarwa wasu matan sha’awansu, don haka maza sai mukula da cewa, cikin hikimar motsawa matarka sha’awa ba tare da ka tabata ba, magana cikin tattausar murya hanyace mafi sauki.


(6) Kayan barci- Akasarin maza suna son ganin matansu cikin kayan barci amma kalilan ne suke sawa matansu kayan barci saboda rashin sani ko fahimtar mata suna bukatar ganin mazansu cikin shiga irin wannan.

Kajeren wando mara kauri, kamfe ko boxer sune aka tabbatar da cewa kashi 70 na mata sha’awansu na motsawa idan suka ga mazansu dashi.

 

Musamman a lokacin da gaban namiji ya mike a cikin wando ko kuma wandon yana nuna shatin kwanciyar azzakarinsa.

 

Haka ma doguwar riga jallabiya ba wando a cikinta shi ma shigar barci ne dake matukar tayarwa mata sha’awa, yana da kyau maza su kula domin samun irin wadannan kayan barci anawa iyali kwalliya dasu.

 

(7) Kan Nonuwa- Kamar yadda mu maza sha’awarmu ke saurin motsawa da zaran munga nonuwan matan mu, haka suma mata suna saurin motsuwa wani lokacin ma hardiga suke da zaran suga nonuwan maza a fili musamman mazan dake da baiwar kannonuwa mai tsini.

Saka matsantsiyar riga da zai bayyana shatin kan nonuwa ga matarka abune mai mahimmanci domin mata suna sha’awar ganinsu saboda zumudi na tsotsan su ko murzasu ke sasu saurin kamuwa.

 

(8) Kalamai Na Batsa- Maza nawa ne suka san cewa mata suna matukar son kalaman batsa?, Kalamai na batsa suna matukar motsawa mata sha’awa tun ma kamin namiji ya kusance ta.

 

Da zaka gwada turawa matarka sakon text misali kace “liya na jiki daban tamkar darenmu na farko, ga ruwa, gaki matsai na jini awata duniyar daban a daren jiya”, ina tabbatar maka kamin ka dawo ta gama kamuwa kai kawai take jira.

 

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home