Thursday, August 10, 2023

Qalu innalillahi jama’a mubi Allah kawai bidiyan daya jijjiga zuka tan mutane kalli bidiyan…











Wani fai fan bidiyo da mukai karo dashi yadda wani katan gini ya rushe Kai tsaye mutane da yawa da suke kusa da wannan ginin kowa sai ya kamayin gaban sa kowa yan guduwa.

Wannan Abu addu’a ce kawai mafita fomin kuwa babu abun da mutum ya isa yayi Akan wannan abun domin kowa yasan duniya indai kazo tofa wajibi ne sai ka batta kamar yadda duk mai imani ya yarda.


KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home