Wednesday, August 9, 2023

Qalu innalillahi a gaba na suka kashe shi Allah yayi wadaran Wannan abun ga full bidiyan kisan…











Yadda matar marigayi tayi bayani dalla dalla inji matar M Ibrahim Dan haka kubini kuji abun da yake faruwa, za kuji yadda akai wannan danyan aikin.

An kashe malamin a gaban matar sa wanda matar tasa ce ma tayi bayani dalla dalla, magana ta gaskiya indai baza mudai na cin mutuncin malamai ba akwai matsala.

Domin kuwa abun da yake faru shine kawai sai a hada baki da wasu mutane domin a kashe dan uwan su misali wanda ya kashe malam albani zariya.

Wanda ya kashe malam sheikh jafar mahamud adam ga wanda ya kashe wannan malamin, ko tan tama babu daza a tsanan ta bincike za kaga yaran sane ko kuma wanda suke karuwa dasu ne.

Ga dai bidiyan yadda Matar M ibrahim tayi bayani


KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home