Tuesday, August 8, 2023

innalillahi Bidiyon Matar Dake Chin Amanar mijin Ta Ya Girgiza Jama’a.











innalillahi Yaje Kwartanchi Gidan Matsafi Ya koma me kafar Saniya Kalli Bidiyon.

innalillahi Wainna ilaihirrajiun Rayuwa kenan wani matashi yaje Kwanrtanchi gidan wani matsafi ya koma me kafar saniya.

a wani bidiyo da aka wallafa a shafon youtube wannan matashi ya Jijjiga ilahirin al’umar unguwar saboda yadda kafafun sa suka koma kafafu irin na saniya kamar yadda zaku gani a wannan bidiyo.

kai tsaye ga dai wannan bidiyo ku kalla don tabbatarwa.


Innalillahi: Gabara Tayi Sanadiyar Mutuwar Miji da Mata Allah Sarki Ga Yadda Abun’ Yafaru…

Tofa! Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Gobara Tayi Sanadiyar Mutuwar Miji da Mata A Cikin Gidan Su Allah Sarki.

Yanzu Mukai Karo’da Wani Labari Akan Yadda Gobara Tayi Sanadiyar Mutuwar Miji da Mata’ Sakamakon Basu Samu Taimako da Wuri Ba Hakan Yayi Sanadiyar Mutuwar Su Baki Daya.

Wannan Gobara dai Ta Faru Ne Sana’diya Yadda Aka Samu Matsalar Wutar Lantarki Hakan Yayi Sana’din Tashin Gibarar Harta Kai ga Sun Rasa Ransu Allah Sarki.

Wannan Lamari Yayi Matukar Gir’giza Alumma Dadama Inda Ya Gigita Su Matuka Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Sanya Jama’a Cikin Alhini Allah Sarki.

Kamar Yadda Kuke Ganin Wannan Hotuna da Muka’ Saka’Muku Sune Hotunan Ma’auratan.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na`

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home