Friday, August 18, 2023

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Babban Malami Kuma Mahaddacin Alkur’ani Alarammah Ahmad Sukairiju rasuwa...











Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Babban Malami Kuma Mahaddacin Alkur’ani Alarammah Ahmad Sukairiju rasuwa




Allahu Akbar Allah Ya karbi Rayuwar Babban Malamin Addinin Musuluncin nan Kuma Mahadaccin Kur’ani A Jihar Kano watau Alarammah Ahmad Sukairiju.







Rariya Hausa itace ta fara wallafa labarin a shafinsu na dandalin sada Zumunta na Facebook, Muna Rokon Allah Ya Jikansa Da Rahamar idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home