Tuesday, July 18, 2023

Kallon Fuskar Masoyiya Yafi Kyautar Naira Miliyan Dari (100m) Cewar Wata Kyakkyawar Budurwa –











Dukda Cewa Masoya Suna Amfani Da Wannan Kalmar Ta Idan Babu Ke Ko Kai Zan Fada Rijiya Ko Na Kashe Kaina Saboda Soyayya To Anan Kuma Wata Zankadediyar Budurwa Ce Tace Kallon Fuskar Masoyi Yafi Kyautar Miliyan Dari (100m) Amman Idan Allah Yasa Akayi Dacen Soyayya Saboda Idan Allah Ya Hada Zama Kafin Shekara Kunsami Kyautar Yaro Ko Yarinya Wanda Darajasu Tafi Ta Naira Miliyan Dari (100m).



Me Zaku’iya Cewa?


0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home