Tuesday, July 18, 2023

Abba yasar min da kano Na bawa kanawa Wa’adin awa 24 kowa yafice…











Alhaji Rufai yace gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya siyar masa da jihar baki ɗaya kuma ya umarci duk wani mazaunin jihar ya fice daga cikinta nan da sa’o’i 24

Lallai akwai kura an bawa kanawa wa’adin awa 24 kowa yafice daga jahar ko kuma mutum yana ji yana gani a mai dashi gani ma, A’a Rufa’i kenan wani sabon mai kudi da ya bullo a jahar kano.


Wanda yafi kowa kudi a jahar amma da a baki bawai a zahiri ba, sabo da aa Rufa’i ba abun mamaki bane kuzo wuce wa yayi muku kyautar million 50 50 ba zai ce kuje wajan anas mai POS ku karba.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home