Monday, March 4, 2024

WANNAN DUK BAI ISA KARAMA BA...? Ka duba Dattijo mai shekara Dari, amma cikin hayyacinsa....












WANNAN DUK BAI ISA KARAMA BA...?
Ka duba Dattijo mai shekara Dari, amma cikin hayyacinsa yana zayyano bayanai kamar mutum mai shekara Arba'in, wannan karamcin ALLAH ne ga bawansa wanda ya tafiyar da rayuwarsa akan zikirin ALLAH da yada addinin ALLAH.

ALLAH YA KARA KARAMA.


Kalli Video



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home