Monday, March 4, 2024

Wa yafi kudi tsakanin Hamisu breaker da Umar m Shareef 2024





Acikin wani bincike da tashar youtube ta Arewa fixel tayi ta baiyana wanda yafi kudi tsakanin Hamisu breaker da Umar m Shareef 2024.

Hamisu breaker Mawaqin soyayya ne wanda yake a dorayin jihar Kano inda Umar Shareef jarumi Mawaqi a masana’antar shirya Fina finan hausa ta kannywood.



Kalli Video



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home