Sunday, March 3, 2024

Bidiyon wata ƴar TikTok tana yabawa Abba Kabir kan ƙwato musu ƴanci da yayi wajen Hisba”











Bidiyon wata ƴar TikTok tana yabawa Abba Kabir kan ƙwato musu ƴanci da yayi wajen Hisba”


Wata budurwa ƴar TikTok ta yabawa gwamnan jihar Kano Abba Yusuf bisa kwato musu ƴancin da yayi a hannun hukumar Hisba, budurwar ta bayyana hakane a wani faifan Bidiyon data saki inda tace

"Maganar da gwamna yayi na cewa a lallaba mu a daina ɗibarmu kamar awaki wannan gaskiya ne saboda hakan ba zai sa mu shiryu ba domin wasunmu ma tun a gidan iyayensu ake matsa musu da duka da hantara har hakan yayi sanadiyyar shigarsu Duniya kuma wannan maganar da Gwamna yayi tasa na fara jin nutsuwa kuma zan daina abinda nakeyi" in ji ta

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home