Thursday, February 29, 2024

Sheikh Ibrahim Alzakzaky ya bayyana dalilin da yasa ake kashe mutane a arewacin Najeriya

Sheikh Ibrahim Alzakzaky ya bayyana dalilin da yasa ake kashe mutane a arewacin Najeriya

Fitaccen Malamin Islamar yace, kisan da sojojin Najeriya suka yiwa almajiransa a Zariya a shekarar 2015 inda aka zubar da jinin mata da yara kanana ba tare da haƙi ba kadai ya isa Allah ya jarabci kasar nan

Kunji fa ko kun gamsu da wannan magana ta shehin malamin?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home