Wednesday, February 28, 2024

Daraktoci sun daina saka ni a film saboda haka aure kawai zan yi—Maryam Booth

Daraktoci sun daina saka ni a film saboda haka aure kawai zan yi—Maryam Booth

Jarumar tace tun bayan abinda ya faru da ita a baya daractocin shirya finafinai suka watsar da ita, saboda haka da zarar ta samu miji wanda zai iya bata ci da sha komai talaucinsa zata aureshi tayi masa biyayya

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home