Wednesday, February 28, 2024

Wani ɗan kasuwa a jihar Bauchi ya karya farashin kayansa inda yake siyar da tiyar masara a kan ₦550











Wani ɗan kasuwa a jihar Bauchi ya karya farashin kayansa inda yake siyar da tiyar masara a kan ₦550”


Al'ummar garin Misau dake jihar Bauchi sun wayi gari da wani abin farin ciki inda wani bawan Allah ya ɓarke store ɗinsa yana siyar da kwanon Masara a kan ₦550 da sauran kayan masarufi kuma yace zai cigaba da siyarwa har ƙarshen watan Ramadan

Muna fatan Allah ya saka masa da alheri muma ya bamu dukiyar halal da kuma zuciyar taimakon bayin Allah, don Allah ku taimaka wajen tura wannan labarin zuwa sauran groups muna son ƴan uwa Musulmi su saka wanna bawan Allah cikin addu'a Allah ya kara yalwata arzikinsa muma ya bamu abinda zamu taimaka

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home