Tuesday, January 23, 2024

HOTUNA: “Wannan budurwar ta jawo abokin aikinta zuwa addinin Musulunci bayan ta shigo”











HOTUNA: “Wannan budurwar ta jawo abokin aikinta zuwa addinin Musulunci bayan ta shigo”


Matashiyar wacce ta canza suna zuwa Maryam bayan ta karɓi addinin Musulunci a watan daya gabata a halin yanzu ta samu nasarar jawo abokin aikinta zuwa cikin addinin Musulunci inda shima ya musulunta kuma ya canza suna zuwa Muhammad muna fatan Allah ya saka mata da mafificin alheri ameen

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home