Friday, January 26, 2024

Qalu Innalillahi 😭 Amarya Ta Mutu Ana Shirin Kai’ta Dakin Mijin ta Yanzu….











Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Wata Amarya Mai Suna Hannatu Yahaya Ta Rasu Ana Shirin Daura Mata Aure Allahu Akbar.

Yanzu Yanzu Muka Samu Labarin Mutuwar Wata Amarya Mai Suna Hannatu Yahaya Inda Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Ya Karbi Rayuwar Ta.

Allahu Akbar Wata Amarya Mai Suna Hannun Yahaya Ta Rasu Ana Shirin Daura Mata’ Aure Babu Shakka Wannan Lamari Yayiwa Jama’a Babu Dadi Matuka.


Wannan Amarya dai Ta Mutu Ne Ana Shirin Kai’ta Dakin Mijin Ta Wannan Mutuwa dai Tayi Matukar Gigita Alumma Matuka Sosai da Sosai Inda Jama’a Suke Mata’ Addu’a Akan Allah Yajikan ta da RahamaWannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Mutuwar Wannan Amarya Mai Suna Hannatu Yahaya Muna Rokon Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Yajikan ta da Rahama Amin.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home