Monday, January 22, 2024

HATUNA: “Labarin yadda aka ɗaura auren ƴar shekara 9 a jihar Neja”

HATUNA: “Labarin yadda aka ɗaura auren ƴar shekara 9 a jihar Neja”

Da yake zantawa da manema labarai mahaifin yarinyar yace ai wannan ba baƙon abu bane in dai yarinya ta balaga kawai ta kai minzalin aure kuma wannan yarinya tun tana shekara 8 ta soma nuna alamu

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home