Kannywood
Wednesday, January 31, 2024
Tuesday, January 30, 2024
Innalillahi sau biyar tana samun mijin aure rashin kudin da za’a siya mata ko katifa ce yasa maganar auren take lalacewa
ALLAHU AKBAR; Rayuwa Kenan Wannan Shine Bidiyon Sheikh Jafar Na Karshe a Duniya Tareda Wa’azin Sa Allah Yajikan Sa da Rahama…
Monday, January 29, 2024
Hotunan Yadda Jarumar Kannywood Mansurah lsah ta Tafi da babbar diyarta kasa Mai Tsarki Domin Gabatar da iba…
Ba zan iya samun kamarki ba a rayuwa ba – Mijin Lailah Othman
A yau ne lailah othman take murna zagayowar ranar haihuwar na shekara 38 a duniya shine mijinta ya aika mata sakon murna wanda ya dauki hankalin jama’a duba da abinda ya faru yan kwannan akan wani bidiyo da sadiya marshal ta cacake ta.
Ga sakon mijin nata.
Dan Majalisar tarayya Shugaban Kwamitin Sojojin ruwa Rt. Hon. Dr Yusuf Adamu Gagdi ya rubuta wasikar soyayya ga matarsa Layla Ali Uthman wannan na kunshe a cikin Sakon sa na Murnar zagayowar Haihuwa Yana Mai cewa A wannan rana taki ta musamman, ina da bakin magana don isar da kyakkyawar godiyata ga Allah SWT da ya halicci irin wannan halitta ta musamman, kuma mafi mahimmanci.
Ba zan iya samun wacce fi ki dacewa ta sanar da ni ƙima a rayuwata ba, Ina maki fatan rayuwa mafi kyau da za ta iya ci gaba a irin wannan bukin cika shekaru 38 na haihuwar ku.
Matata masoyiyata, ki ci gaba da kasancewa ke da na hadu da ita kuma na kamu da ita, yayin da nake ci gaba da addu’a cewa soyayyar da ta daure mu ta ci gaba da toho a cikin zukatanmu.
Barka da zagayowar ranar haihuwarki, Laylah Ali Othman Gagdi, Sarauniyar Al’ummata, da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka cikin koshin lafiya.
A yau ne Laialh Othman Take cika shekaru 38 a duniya shine mijinta ta saki zafaffan kalaman soyayya akanta da ya dauki hankalin Mutane, duba da yadda bidiyon Caccakarta ya karaɗe shafukan sada zumunta
Yadda Alakar Soyayyar Al-Amin Da Jamila Ta Faro Tun Farkon Haduwar Su Shin ko ya kamata Jamila ta juyawa Al-Amin baya haka la'akari da yadda alakar ta su ta faro?
Rarara ya dauki nauyin kafatanin karatun yayan marigayi Darakta Aminu S. Bono. Ta'aziyyar S Bono....
Sunday, January 28, 2024
Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta haka ne yasa mutane da yawa suke cewa a yanzu zai musulun ta Ga videon nan ku kalla 👇👇
ALLAHU AKBAR; Rayuwa Kenan yadda Mawaki Habu Yasa Kuka 😭 Lokacin daya Tuna Du Shekara Tareda Murgayi Aminu S Bono Suke Halattar Wajen Maulud Yau’ Gashi Bashi Allah Yajikan Darecta
Innanillahi Wa'inna Ilaihiraji'un Kalli Videon Yadda Akan Gudanar Da Jana'izar Wanda Tarasa Ranta Sanadiyar Hatsarin Jirgin Ƙasa
Saturday, January 27, 2024
TOFFA!! Sakamakon Ramewar da Jaruma Hadiza Gabon Tayi Lamarin ya tada Kura Kalli Kaga Shin da Lokacin da take da Kiba da Yanzu data Rame Wana Lokaci Tafi Kyau?…
Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un; Kulli Nafsin Za’ikatul Mut Allah Yayiwa Mahaifiyar Jaruma Ladidi Rasuwa Yanzu a…
Allah ya karawa malamammu daraja ameen sheikh isah Ali pantami kenan tare da Shiekh balalau shugaban kungiyar izalah…
Wallahi indai baka kai shekara talatin ba kayimin karami a soyayya kabari ka girma tukunna cewar fareeda tofa
Innalillahi Wani Bakanike Ya Rasa Ransu a Kokarin Gyaran Mota Lokaci Yayi.
Video yadda Innalillahi Wani Bakanike Ya Rasa Ransu a Kokarin Gyaran Mota Lokaci Yayi.
Video yadda Innalillahi Wani Bakanike Ya Rasa Ransu a Kokarin Gyaran Mota Lokaci Yayi.
Muna Roƙon Allah Ubangiji indan wannan labarin ingantacce da ubangiji Allah ya Jiƙansa Yakuma ji masa rahama
Mukuma idan Tamu Tazo ubangiji Allah yasa muyi kyakkyawan ƙarshe
Kucigaba da kasancewa tare da wannan shafin namu Mai albarka wato
Innalillahi wanna ilaihiraju'un,Allah yayiwa qawayen Amarya 6 da qanin ango Rasuwa jiya da yammacin jummaat....
Allah sarki Kalli cikakken Hotunan Yan matan amarya 6 tare da kanin ango da sukayi hadarin mota yayin Kai amarya suka mutu a Edati ta jihar Neja….
Kawayen Amarya Su Shida Tare Da Kanin Ango Sun Rasu A Yammacin Jiya Juma’a, Sandiyyar Hadarin Mota A Yayin Kai Amarya A Yankin Karamar Hukumar Edati Ta Jihar Neja
Allah Ya jikansu da rahama.
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’oon 😭 Sheikh kabiru gombe ya bayyana wani boyayyen sirrin marigayi SHEIKH ABUBAKAR GIRO ARGUNGU👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
SHIN KUN SHIRYA; A Dawo Aci Gabada Haska Muku Tsohon Shirin Labarina? Nasu Sumayya da Fresdo Rukayya Raba Gar’dama Was Yafi Burgeka a Cikin Su…
TIRKASHI; Tun Bayan Kiran da Hisba ta Yiwa Wasu Jaruman TikTok har Kawo Yanzu Dai Babu Wanda ya Ansa Kira Ko meyasa ?
Friday, January 26, 2024
Matashiyar data Haƙura da Aikinta da dukkan lokacinta Don jinyar mahaifiyar ta dake Asibiti A yanzu haka…
Haihuwa tayi Rana shin wanne fata kukeyiwa wannan matashiya.???
Yadda wata Matashiya a Garin Zariya Ta sadaukar da lokacinta wajen kula da mahaifiyarta da ke fama da Rashin lafiya a Asibitin Shika, Inda ta rinka goyata tana kai ta makewayi da zagayawa da ita shan iska a harabar Asibitin.
Wannan ya Dauki Hankalin Al’umma inda daruruwan Al’ummah suka rinka yabawa da jinjinawa wannan matashiya bisa kokarin kulawa da mahaifiyarta komai dare da rana sabanin wasu yan matan dake nuna kyamar zama a Asibiti don kulawa da iyayensu.
Wane Fata za ku yi mata?? 👇👇👇