Saturday, December 2, 2023

Fitaccen darakta kuma jarumi a masana’antar shirya fina-finan Hausa watau Kannywood, Aminu S Bono, ya riga mu gidan gaskiya.

 






Jihar Kano – Fitaccen darakta kuma jarumi a masana’antar shirya fina-finan Hausa watau Kannywood, Aminu S Bono, ya riga mu gidan gaskiya.


Abokin aikinsa kuma shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, Abba El-Mustapha, ne ya tabbatar da rasuwar Daraktan a shafinsa na Facebook ranar Litinin.


El-mustapha ya kuma yi wa marigayin addu’ar samun rahamar Allah, inda ya yi fatan Allah ya sa Aljanna ta kasance makomarsa.


Ƙarin bayani na nan tafe…


0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home