Monday, October 2, 2023

Wasu daga cikin shararru a masana'antar Kannywood na fafutukar ganin an ceto sauran daliban jami'ar tararyya da ke Gusau.....












Wasu daga cikin shararru a masana'antar Kannywood na fafutukar ganin an ceto sauran daliban jami'ar tararyya da ke Gusau a Jihar Zamfara,




 wadanda 'yan bindiga suka yi garkuwa da su. Hakan dai na zuwa ne yayin da Najeriya ke cika shekaru 63 da samun 'yancin kai daga Turawan mulkin mallaka.



KALLI VIDEO 👇👇👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home