Friday, September 29, 2023

Innalillahi 😭 Allah Ya Kar6i Rayuwar Khalifa Sharif Fatihu Da Dan’uwansa Sharif Nafsu ...











Innalillahi 😭 Allah Yayiwa Khalifa Sharif Fatihu Rasuwa Tare Da Dan’uwansa Sharif Nafsu Rabi’u Ranar Alhamis 29/9/2023 Sakamakon Hatsarin Jirgin Ruwa Akan Hanyarsu Ta Zuwa Majalisin Yabon Shugaba Annabi Muhammadu (S.A.W) Kakan Sharifai. 😭

Kafin Rasuwar Su Sun Kasan ‘Ya’ya Ga Marigayi Sharif Rabi’u Usman Baba Me Yabon Annabi Muhammad S.A.W, Shugaban Sha’iran Annabi S.A.W Na Nigeria, Allah Yajikansu Yaimusu Rahama Tare Da Dukkanin Musulmai, Idan Tamu Tazo Allah Kasa Muyi Kyakkyawan Karshe Mu Cika Da Kalmar Shahada.


KALLI VIDEO 👇👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home