Tuesday, October 17, 2023

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un Ana zargin wasu batagari da shiga gidan wannan matar aure tare da kasheta a daren jiya Talata. .....



















Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un
Ana zargin wasu batagari da shiga gidan wannan matar aure tare da kasheta a daren jiya Talata. 

Lamarin ya faru ne a Maiduguri fadar jihar Borno, bayan Sallar Isha'i a daidai lokacin da mijinta yana masallaci. 

An bayyana ce matashiyar wadda ake kira da Ammubuwa, 'ya ce ga Dan Majalisar Dokokin jihar mai wakiltar karamar hukumar Ngala.

Allah ya jikanta. Ya tona asirin wadanda suka yi mata wannan aika-aika.





_




KALLI VIDEO 👇👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home