Friday, September 8, 2023

Jana’izar Sheikh Abubakar Giro Argungu, Cikakkiyar Bidiyo.....











An Gudanar Da Jana’izar Sheikh Abubakar Giro Argungu Kamar Yadda Addinin Musulinci Ya Tanada Yau Alhamis 07/09/2023 Jana’izar Tasamu Halattar Dubban Jama’a Tareda Manyan Malaman Addinin Musulinci Daga Bangarori Daban-daban Kamar Yadda Zaku Gani A Faifan Bidiyon Dake Sama Da Kasan Rubutunnan, Muna Addu’ar Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Musulmai.



KALLI VIDEO 👇👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home