Wednesday, September 6, 2023

Dalilin Mutuwar 😭 Sheikh Abubakar Giro Ashe Dama Wannan Abunne Ya Faru Dashi Kalli Cikakken Bidiyon Yadda…..











Dalilin Mutuwar 😭 Sheikh Abubakar Giro Ashe Dama Wannan Abunne Ya Faru Dashi Kalli Cikakken Bidiyon Yadda….

Innalillahi wa Inna ilaihi Raji’un

Allah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa.

Marigayin ya rasu ne bayan jinya da yayi na ‘dan lokaci a Birnin kebbi. Za’a masa sallar janaza Gobe alhamis insha Allah. Zamu sanar da lokaci nan gaba.

INNÀ LILLAHÍ WA’INNÀ ILAIHÍ RAJI’ÙN. Dalilin Mutuwar Malamin Addinin Musulunci na ƙungiyar Izala, Shaikh Gero Argungu

Allah Ya Yi Wa shahararren Malamin Addinin Musulunci na ƙungiyar Izala, Shaikh Gero Argungu rasùwa, kamar yadda jaridar Dokin Karfe TV ta ruwaito da Shaikh Isma’il Maiduguri.

Allàh ya gafarta masa.

Ga video.



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home