Tuesday, September 26, 2023

Allahu akbar maganar tsuhon shugaban Nigeria takarshe akan yan kasa yakiciwa…








Allah sarki mazan jiya adalin shugaba Allah yajikansa da rahama alokacinsani talakan Nigeria yasu yaje dade yadauko ayyuka dadama zaiyiwa yanka amman Allah bainufaba


Alokacinsani dan Nigeria yakesayan man fetir naira 65. Amman yanzu dankasa saiyasaye mai naira 650 dankasa yana ganin takansa eri erin wannan ayyuka dadama tsohon shugaban Nigeria yadauko kai abin alkairin da umar musa yar aduwa yaye ayyuka dayawa Allah yajekansu ameeen…. 

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home