Friday, September 22, 2023

Innalillahi, Mawaki Dauda Rarara ya gamu da hatsarin mota a yau Juma'a.

Innalillahi, Mawaki Dauda Rarara ya gamu da hatsarin mota a yau Juma'a.

Mawakin ya gamu da tsautsayin ne a kan hanyarsa ta zuwa filin tashi da saukan jiragen sama.

Hadiminsa a bangaren yada labarai, Rabi'u Garba Gaya ya ce mawakin na cikin koshin lafiya.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home