Monday, August 14, 2023

Innalillahi wainna ilaihir rajiun,Allah yayiwa daya daga cikin abokiyar sanaarmu rasuwa,mai suna HAUWA MAGAJI GWARZO......












Innalillahi wainna ilaihir rajiun,Allah yayiwa daya daga cikin abokiyar sanaarmu rasuwa,mai suna HAUWA MAGAJI GWARZO ,


Zaayi janaidarta a gidanta dake kakuri kan titin tsohuwar kasuwa

da misalin karfe 4:00pm muna rokon allah ya gafarta mata yasa aljannah ce makoma a gareta,ya kuma raya abinda ta bari ,allah yasa mu cika da imani 🤲🏻😭


KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home