Sunday, August 13, 2023

Qalu innalillahi rai bakomai bane Jama’a mubi Allah kawai, Iya wannan abun ya’isa ishara kalli cikakken bidiyan.












Yadda wani ya Fitar da jerin yadda ambaliyar ruwa ta kasan ce a tsakanin shekarun da basu wuce 3 ba zuwa 4 kamar yadda zaku gani a wannan bidiyab da muke take dashi a yanzu haka.

Mutane da yawa basa iya ganin irin wannan bidiyan sabo da yadda ruwa yake tafiya da mutane da dukiya da dai sauran abu buwan da indai ka gani dolane sai kaji tausayin wanda abun ya shafa.

Batare da wani Bata lokaci ba zamu saka muku wannan fai fan bidiyan kawai ku gani domin ance gani yakori ji muna fatan duk wani musulmi daya rasa ransa Allah yaji kansa da rahama amen ga full bidiyan.


KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home