Monday, July 24, 2023

Tallar Maganin Mata da Jarumar Kannywood Umma Shehu Keyi ya janyo Mata Kanan Maganganu.....











Kamar yadda kuka sani Jarumarl Masana’antar Kannywood Umma Shehu ta fara tallar maganin Mata wanda hakan ya sa Jama’a suka fara mata cece-kuce kala-kala.



Tallar maganin da Jaruma Umma Shehu take tana yiwa wata Mata ne mai suna Jarumar Mata wanda abubuwan da take fada a cikin tallar sun yi tsauri, wanda hakan yada Mutane suke ganin rashin dacewar tallar.



Ga vedion nan a kasa👇


0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home