Monday, July 31, 2023

Duk rashin imanin ka kaga wannan bidiyon sai ka tausayawa wannan yaran iyaye a kula…











Ni Nake Kula Da Mahaifiyata 😭 Wannan Yaron Da Kuke Gani Shekarar Sa 8 Da Haihuwa Amman Shi Yake Dawainiya Da Mahaifiyarsa Wanda Ta Kasance Bata Iya Tafiya Saboda Larurar Kumburin Kafa Da.

Allah Ya Jarabce Ta Da Ita Kuma Ta Kasance Bata Da Me Kula Da Ita Sedai Wannan Karamin Yaron Dan Shekara 8 Kacal Da Haihuwa, Muna Fata Da Addu’ar Allah Yakara Mana Lafiya Da Zaman Lafiya.

Kai tsaye ku shiga kasa kadan za kuga inda bidiyan yake domin ku kalla muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai albarka kuci gana da kasan cewa damu ako da yau she.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home